APK-unduh
File Apk untuk Android
Info singkat
Secara umum, file apk Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) memiliki rating 0 dari skala 10. Rating ini adalah rating kumulatif, kebanyakan aplikasi terbaik di play store Google memiliki rating 8 dari skala 10. Total ulasan di play store Google berjumlah 0. Total ulasan bintang lima yang diterima berjumlah 0. Aplikasi ini diberi rating buruk oleh 0 pengguna. Perkiraan jumlah unduhan berada di kisaran lebih dari 50+ downloads di play store Google Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) berada dalam kategori Kencan, dengan tag dan telah dikembangkan oleh ChoiceSSB. Anda dapat mengunjungi situs web mereka di not exists atau mengirim surel kepada mereka di alamat choiceapps8@gmail.com. Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) dapat diinstal pada perangkat android dengan 4.4(Kitkat)+. Kami hanya menyediakan file apk original. Jika ada materi dalam situs ini yang melanggar hal Anda, silakan laporkan kami. Anda juga dapat mengunduh apk Google dan menjalankannya menggunakan emulator android, seperti big nox app player, bluestacks, dan koplayer Anda juga dapat mengunduh apk Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) dan menjalankannya dengan emulator android, seperti bluestacks atau koplayer. Versi apk Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) yang tersedia di situs kami: 1.0.0. Versi terakhir Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) adalah 1.0.0, diunggah pada 2021/19/10
Screenshot dari Makarantar Soyayya
Deskripsi dari Makarantar Soyayya

Akwai wata magana ko karin magana da masoyan asali suke fadi akan soyayya, wato SOYAYYA dadi tafi zuma dadi! wannan haka yake tabbas babu abin da yafi so dadi a rayuwa inkasameshi ke ko kai da masoyinki ko masoyiyarka ka chaba, haka zalika kema kincaba.

Soyayya fa halitta neh kuma kamar yadda ubangiji ya haliccemu maza da mata yasanya wannan halintan a zuciyarmu wato halittar so.

Ingin manhaja mai suna Makarantar soyayya ya qunshi kalamai da rubuce rubuce masu dadi da mahimmanci akan soyayya, so, kauna da sauransu. Iya kalaman soyayya da cika alqawari da kula da junanku amatsayinku na masoya shi ne zai qara danqon soyayyanku.

wasu daga cikin kalaman soyayyan da yakamata kina fadi masa ko kana fadiwa masoyiyarka sunhada da

Amincin Allah da kariyarsa da yaddarsa su tabbata ga sarauniyar kyawawa. Tauraruwa mai haskaka duniya. Gani nazo gareki ko na samu jin daddadan kalamanki masu sanya nutsuwa ga mai sauraro. Sannan naga kyakkyawar surar da Allah ya baki wadda ke samar da farin ciki da nishadi ga mai kallo. Taku kike tamkar sarauniya, ina so nayi amfani da wannan damar na bayyana miki yadda sonki yake a cikin zuciyata, sonki yabi jijiya ya ratsa tsoka ya fasa kashi da bargo da ke nake rayuwa sonki shi ne ya zamto jinin. Yabonki shi ne abincina begenki shi ne ruwan shana, kaunarki ita ta zamto min numfashi na, my one ba zan iya rayuwabaa idan babu ke kece farin ciki na da tunaninki nake kwana da yabonki nake tashi da zancenki nake yini duk motsina zuciya ke ce abar alfaharina kece kadai idaniyana ke iya gani,ki tallafawa dan marayan da ya rasa duk wani farin ciku don ganin ya sameki. Kece kadai zaki iya dawomin da farin ciki na da walwalata da dariyata idan kikace bakya sona zan rasa rayuwata.

Zuwa ga bakuwar zuciya mai kyakkyawar fuska hadi da kyakkyawan suna mai dadin kamshi mai kyakkyawan Murmushi mai zazzakar murya, ita ke sani na manta komai. haka kyawawan idanuwanki sukansa na zamanto makaho a yayin da suka yo arba da kyakkyawar mace tana kusanto almajirinta, idan naji an kira sunanki sai naji wani nishadi tamkar an yimun albishir da aurenki, duniyar masoya ki hadi da duk kaina farin ciki na idan na tunaki sai naji wani shauki ko aiki ki yarda da ni ki sani a cikin zuciyarki sarauniyar mata.

Riwayat versi Makarantar Soyayya
Baru di Makarantar Soyayya 1.0.0
Soyayya Dadi Tafi Zuma Zaqi.
Makarantar Soyayya
So
Silakan menilai aplikasi ini
Info lebih lanjut
Versi APK Makarantar Soyayya lainnya untuk Android
Android populer aplikasi